BlueGlobe International
My status

Translation Services

Translation Services

Career With BlueGlobe

Banner
Banner
Banner

SAIC

"SAIC is a FORTUNE 500® scientific, engineering, and technology applications company that uses its deep domain knowledge to solve problems of vital importance to the nation and the world, in national security, energy and the environment, critical infrastructure, and health. BlueGlobe International LLC consistently provides language services on a global scale which meet the strict vendor standards required by SAIC."


Fulbright

"BlueGlobe cares .. our expectations were exceeded with accuracy and promptness. A long term relationship will benefit our firm and yours."


Crowell-moring

"Thanks again for extra-ordrinary services."


AAAS

"Friendly staff combined with unusual promptness and services will see our association always requesting BlueGlobe."

* For Translation - click flag

Aikin fassara Hausa

Hausa

Shudiyar Duniya ta kasa da kasa na samara da kwararrun masu fassara Hausa

Kwararrun masu fassara hausa namu suna iya fassara daga tushen yaren, yaren da ake fassara zuwa gareshi, da batun da ake nazari. Dauke da kwararrun masu fassara hausa, Shudiyar duniya na fassara kowane irin aiki, day a hada da: shafi yanar gizo, sakon emel, wasiku, mujallu, takardun shara’a, mujallun aikin likita, mujallun kanikanci, litattafai, jeren kaya da sauransu… kai har ma hotuna zanannu. Sakamakon haka muna fassara aiyuka daga fagage masu fadi kamar: na shara’a, kudi, likitanci, kanikanci, kasuwanci da sauransu. Tare da kulawa dan gujewa kuskure Shudiyar duniya naba wa abokan hulda tabbacin cewa duk wani aiki za a fassara shine daga asalin Hausawa .Mai fassara tilas ya fahimci sirrin wannan yare wanda ya zama dole dan kyakkyawar fassara.

Dan me sai Shudiyar duniya?

Saboda muna alfahari da aikinmu kuma mun son sakamako. A matsayin shugabar kasuwa ta duniyar fassara {fassara, tafinta, hakkinrubutu,daidaitawa da sauransu} muna samara da aiyuka a duniya ga mutane da kasuwoyi. Dan mu tabbatar da fassara 100% mai kyau,ga abokan hulda, akwai jerin bincike a kowanne matakin aikin. Kwanciyar ranka na da muhimmanci ga Shudiyar duniya muna kuma tabbatarda za ka samu aikinka yadda ka tsammata.

 • 100, da Manyan Luggogi mafari
 • Dukan kwararru
 • Mafiya inganci
 • Ingantattun aiyuka
 • Babbar kulaw da abokan hulda
 • Kamfanin fassara mafi saurin girma a duniya
 • Gamsassun guda 100’s masu aikin yaruka
 • Aiki tare dag farwa zuwa kammalawa
 • Akwai awa 24 kullum kwanki 7 a mako

Shirimu mai matakai 10 na inganta aiki

Bin matakai na aiki daki daki shi n eke bad a ingancin aikin fassara Hausa:

 1. Kowanne aikin fassara zuwa Hausa akwai mai kulawa na musamman
 2. Tsararren matakin fassara mai mlulaw na musamman zai samar
 3. Aikin fassara za a bada shi ga kwararren mai fassara
 4. Za a shirya ma’aji na musamman domin aikin
 5. Za a shirya wata na’ura mai duba aiki
 6. Aikin za a fassara shi zuwa Hausa
 7. Kullum aiki matakai na tabbatarda inganci
 8. Fassarar za ta zama cikin siffar da ake so na (DTP)
 9. Fassarar baki dayanta dan asalin mai yaren zai sake karantawa
 10. Dubi na karshe daga mai fassara da mai dubawa sai isar wa ga mai mallakin aikin

Kungiyarmu ta duniya kunshe take da kwararru, masu iya aiki, kwararrun masu fassara suna tabbatar da iya aikin na Shudiyar duniya na samara da aikin akan lokaci kome yawan aikin, kuma da gaggawa ake nema. Babu damuwa tsakanin harshen asali daharshen fassara (Hausa zuwa Turanci (US), Turanci (US) zuwa Hausa) ko kuma kowanne hadi yare (Faransanci zuwa Ukraini, Potuganci zuwa Sifaniyanci (Na Maxico) da sauransu) inganci daidaitar aikinka tabbatacce ne a Shudiyar duniya.

Adadin fassara Harshen Hausa

Abubuiwa da yawa (bayyanar rubutu, ranar bukatar aiki, adadin kalmomi, surar aiki da sauransu ) suna da alaka da farashin aikin fassara. Domin samun bayani akan kudin aiki ka latsa ‘Neman bayanin kudi’ sai a cike shafin neman bayani. Aikin da ake son aikawa za a saka shi emel, tare da dukkan bayanai da sauran takardun neman cikakken bayani, ba tare da boye wani Karin kudi.

Shudiyar duniya muna na dan yiwa abokan hulda aiki awa 24 ayini, kwanaki 7 a mako. Ma’aikatanmu masu saukin kai ne za su duk abin taimakonka game da aikinka.

Mai aikin tarho na yare:
Turanci
+1.541.330.0450 (USA)

Emel namu na taimako (24/7) na aiki da yaren:
Turanci - Rashanci - Sifaniyanci - Canisanci - Sransanci - Jafananci
This e-mail address is being protected from spambots. You need JavaScript enabled to view it

Sirrintawa da aiki

Sirrin abokan huldarmu na da muhimmanci ga Shudiyar duniya. Kana da tabbas cewa dukkan takardu, aiyuka, emel, wasiku da sauransu za a tanada su cikin ka’ida ta siirintawa, burinmu kullum shine tabbatar da cewa abokan huldanmu sun ji dadi kuma sun yadda da aiyukanmu, ziyarci shafinmu na yanar gizo dan ka ga ka’idanmu na sirrintawa.Wannanshafin zai sanar da abokan hulda irin bayanan da muke dauka da yadda muke kare shi, da zabin abokan hulda kan yadda za ayi amfani da su. Mun roke ka da Ka sauke tsarin sirrintawarmu dan ka gane yadda muke aiki da siirinka. Hakika mun ji dadi da da aiki dam u. un rike alkawarin wanda babu makamancisa in ba a Shudiyar duniya ba wanda ke alfahari da abokan hulda maras makamanci. A zaman maimaici abokan hulda sune jarinmu.

Wanda ya fassara Sunanka

Contact Us Meman aiki?

Shin kan da baiwar fahimtar yare? In haka ne muna gayyatarka ka cike fom na yanar gizo a shafinmu, kyauta ne saukine zai dauki minti 5/7 naka.

Contact Us Kwararren mai aikin fassar!

Kwararre kuma gogagge a wurin karantawa? Kayi ilmi a wani fage? Shigon cikin kungiyarmu masu jin dadi aikinsu!

Contact Us Kwarewa

A shudiyar duniya bam u amsar na biyu. Aikinmu mai kyau ne kuma abokan huldanmu sun sani.

Contact Us Gamu da mu

Kamfanunka da suka yadda damu a duniya -
... kai ma bad a jimawa ba zaka yadda

Waya;
+1.541.330.0450
+55.21.2262.1793
+91.172.2561020
Na tafida-gidanka:
+1.541.213.8526
+55.21.2262.1793
+91.981.4535577
Faks (AMIRKA-Ajantina-Indiya:
+1.541.330.0451
+55.21.2262.1793
+91.172.2561020

www.blueglobetranslations.com

Hadaya fassarar aikin -
… a 100 ne da luggogi

Larabci Yahudanci
Canisanci Italiyanci
Duchi Jafananci
Turanci Yaren Latin
Sransanci Potuganci
Jamusanci ashanci
Girkanci Sifaniyanci
Duk Luggogi

Professional Translation Services Company

Request a Quote

 

feed-image Feed Entries

Get your FREE QUOTE now or call us directly at 1.541.330.0450 or 541.213.8526 (USA)